Afri-Tunes week 140 //Cover of Prayer by @picazzy005

in AFRI-TUNESlast month


Hello wonderful people in this community Afri-Tunes week 140 IAM @picazzy005 and I will be singing the cover of Prayer by Minister KI.
Adua meaning Prayer in Hausa language is all this song talks about. it says oh lord please hear my prayers.
As we are here before you.
I hope you like the cover.
lyrics
Ya Yesu ji addu'a ta
Gani nan na zo gare ka
Ya Yesu ji addu'ata
babu komai da zai gagare ka

Ya Yesu gani nan na iso
Gani nan na zo gare ka
Ya Yesu ji addu'ata
babu komai da zai gagare ka
Ya Yesu ji addu'a ta
Gani nan na zo gare ka
Ya Yesu ji addu'ata
babu komai da zai gagare ka

Ya Yesu gani nan na iso
Gani nan na zo gare ka
Ya Yesu ji addu'ata
babu komai da zai gagare ka

Babu babu babu
(Babu komai) babu komai da zai gagare ka
Babu babu babu
(Babu komai) babu komai da zai gagare ka

Babu babu babu
(Babu komai) babu komai da zai gagare ka
Babu babu babu
(Babu komai) babu komai da zai gagare ka